Tuwon shinkafa en okro soup

nafeesa nuhu @cook_14693237
Tuwon shinkafa en okro soup
Steps
- 1
Da farko zaki Dora ruwanki in ya tafasa ki zuba shinkafar tuwonki da kika jika
- 2
Idan ya dahu ki tuka ki barbada flower k'adan sabida yayi danko
- 3
Ki samu kayan miyanki da kika jajjaga ki soya da man kuli in ya soyu sai ki zuba manja
- 4
Ki kawo dakakken daddawa citta da tafarnuwa ki zuba
- 5
Ki kawo kazarki da kika wanke shima ki zuba ki sa seasonings dinki komai da komai ki rufe
- 6
Bayan kamar minti goma sha biyar sai ki kawo kubewarki ki zuba ki saka jikakken kanwa k'adan ki dan bar murfin a bud'e sabida kar ya zuba
- 7
Idan miyanki ya nuna sai ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Sarvat Hanif
-

Sudipa Gope
-

Bethica Das
-

Dasha Able
-

Alkaline - Blueberry Spelt Pancakes
eshivers
-

eshivers
-

eshivers
-

Akum Raj Jamir
-

Anjar Priandoyo
-

Rushaf_tasty_bites
-

Hajiya Fulani
-

Sarah Wamai
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Hajiya Fulani
-

Fatima muh'd bello
-

Hajiya Fulani
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7357766










Comments