Fried rice with pepper chicken
Steps
- 1
Da farko zaki daura ruwanki kan wuta inya tafasa saiki wanke shinkafar ki ki zuba saiki zuba curry ki rufe in kinga ta dauko dahuwa saiki tace ta ki ajiye a gefe, saiki kankare carrot dinki ki yanka ki hada da peas ki wanke ki daura shima ki tafasa shi kadan saiki sauke, saiki gyara attaruhu da tattasan ki da albasa ki ajiye a gefe, saiki yayyanka albasa itama ki ajeta gefe, saiki yayyanka sweat pepper dinki ki ajiyeshi gefe.
- 2
Zaki dauko tukunyar ki ki zuba mai in ya fara zafi saiki zuba kanin fari da albasa kina jujjuya su in kinga albasarki ta fara laushi saiki zuba kayan miyanki akai ki jujjuya saiki saka murfin tukunyar ki rufe tsahon 3 minutes in kin bude zakiga ya fara hade jikin sa saiki juye carrot da peas dinki ki zuba maggi gishiri ki jujjuya saiki dauko perboiled rice dinki ki juye a ciki ki fara jujjuyawa har saita fara hade jikinta saiki zuba curry kici gaba da jujjuyawa.
- 3
In kinga ta kusa soyuwa saiki taba kiji in magin baiji ba saiki kara kadan ki juye sweat pepper dinki kici gaba da juyawa har time din da zata karasa yi.
- 4
Zaki tafasa naman kazarki da maggi gishiri albasa kayan kamshi inya tafasa saiki sauke ki soya saiki jajjaga attaruhu da albasa ki daura wata karamar tukunyar ki zuba mai inyayi zafi ki juye attaruhunnan naki kidan saka ruwan tafashen naman ki jujjuya harya soyu saiki juye naman naki kici gaba da jujjuyawa harya hade jikinsa
Similar Recipes
More Recipes
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Peanut noodles with spicy tofu
Myles Levin
-

-/~THEMAZERUNNER~\-
-

Peach Cobbler Milk Bread Donuts
Kelsey Davis
-

Shital Jataniya
-

Supriya Devkar
-

Ilovetocookrecipes -

Madhumita Bishnu
-

Dorce Kim
-

Instant No-Gas Sweet Recipe | 5-Minute Delicious Indian Mithai
Padmini Venkatesan
-

sandra53
-

JazzyJonesy -

King-Crimson
-

Mexican Chicken and lime rice soup
Cori Gladden
-

Bindiya Bhagnani
-

Naman Nangru
-

himanshi -

Julie Harrington
-

barkhaji -

soniya -

Reema Lalit Bajaj
-

rajeev -

Butterscotch & strawberry nutty fruit cake loaf
Ezinne Okwu
-

Sharayu Tadkal Yawalkar









Comments