Cous cous da miyan alayyahu da yakuwa da gyada

Cous cous da miyan alayyahu da yakuwa da gyada
Steps
- 1
Ki zuba ruwa a tukunya kisa mangyada kisa gishiri ki rufe ki dora akan wuta
- 2
Idan ya tafasa ki zuba cous cous dinki kinayi kina gauraya wa sai rufe ki rage wuta ki bashi 5minutes sai ki kashe ki barshi. arufe a tukunyan.
- 3
Ki zuba mangyada a tukunya ki yanka albasa ki zuba da yawa ki jajjaga tumatir attaruhu da tattasai ki zuba ki soya sama sama sannan kisa spices da seasonings ki gauraya
- 4
Sai ki dama gyadan ki da ruwa ki zuba ki rage wuta gyadar ta nuna sannan ki zuba soyayyen naman sa dinki sannan ki yanka yakuwa ki wanke ki zuba ki bata minti 5 zuwa 8
- 5
Sannan ki yanka alayyahu ki wanke ki zuba ki bashi minti biyar shikenan miyar ki tayi. Zaki iyaci da tuwon shinkafa ko semo
- 6
Sai ki zuba cous cous sannan ki zuba miyan a gefe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Falgooni Mangrola
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

CookingWithCuda
-

eshivers
-

CookingWithCuda
-

erica.angleton
-

reemamakhija
-

Mamta Rastogi
-

Meenakshi Verma
-

Syeda Emaan Ismail
-

Rice Pudding/Kheer Powder Mix☺
AK 👩🏻🍳
-

Sana Tungekar
-

AK 👩🏻🍳
-

Shama Afreen
-

Ummu hamid
-

White and rice with coleslow and tigernut drink
Mrs Ghalee Tk Cuisine





Comments (2)