Steps
- 1
Zaki zuba flour, baking powder, salt da kuma butter din a bowl sai kiyita murzawa har sai yayi laushi.
- 2
Saiki fara zuba ruwanki kadan kadan har sai dough din yayi smooth. Saiki barshi yayi resting for 30 minutes.
- 3
Ga ingredients na namanki
- 4
Zaki fara daura namanki idan yayi 5 minutes saiki zuba ingredients naki ya nuna tare.
- 5
Bayan ya nuna saiki dakashi yayi laushi
- 6
Saiki sa mai kadan a pan naki sai ki zuba namankida kuma ragowan sauce na nama. Sai kara saka maggi masala dakuma barbecue sauce kiyita juyawa.
- 7
Idan ya nuna saiki sauke ki ajjiye.
- 8
Zakiyi rolling dough naki da rolling pin sai ki yanka kisa nama
- 9
Saiki danna bakin da fork
- 10
Saiki shafa bayan da egg wash kiyi baking
- 11
🌮🌮serve with a hot cup of beverage. 😋😄and enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Rathod
-

🤎🤍 Father's Day Two-Color Swirl Cookies 🤎🤍
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Shobha Deshmukh
-

Spiced Tea with Lemongrass and Black Pepper
Seema Sharma
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Dawn
-

Deepa Rupani
-

Kanchan Jadhav
-

Punjabi Soya-Veggie Pakoda Kadi Platter
Bina Anjaria
-

Rory McGarry
-

Mara Michelle
-

Dan Flynn
-

Lyii G
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Neelam Batra -

Landi Govender
-

Divya Konduri
-

Ameenah Saidu
-

Sonal Modi
-

Kokab Shahbax
-

sudesh Batra
-

Radhika Joshi
-

Eggless Alphonso mango cupcake
Vaidehicooks
-

Payal































Comments