Jallof II
I love food💗🙈
Steps
- 1
Zaki fara wanke kazar ki sai ki saka ta a tukunya ki saka albasa da kayan kashin da kike da sai ki saka maggi da gishiri sai ki tsaida ruwa ki tafasa naman
- 2
Sai kiyi parboiling shinkafarki ki saka a colander ta tsane, sai ki zuba man gyada a tukunya ki soya na minti daya tare da albasa
- 3
Sai ki zuba jajjagagen kayan miyan ki ki soya sai ki dan kara spices da seasoning sai ki zuba ruwan tafashen ki ma kaza idan ruwan ya tafaso sai ki zuba shinkafar ki
- 4
Ita kuma kazar ki sai ki soyata a man gyada na 6-7minutes sai ta soyu
- 5
Idan shinkafar ki ta dahu sai ki sauke. Sai ki wanke lettuce dinki da tomatoes da albasa
- 6
Zaki wanke shi sosai da either Vinegar ko gishiri sai ki yanyanka su sai aci da shikafa da kaza
Similar Recipes
More Recipes
-

The Balanced Bowl
-

Green Chillies Egg Butter Masala
Barnali Debdas
-

Green Chillies Pickle - Instant and Delicious
Sangita Vyas
-

Ankita Kapil Varshney
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Tangy Besan-Stuffed Green Chilli Pakoras
Manisha Sampat
-

Curry Leaves Flavoured Sev Mamra (Karuvepille Pori)
Bina Anjaria
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

cindybear
-

Amanda
-

zuzu_cuisine
-

J.A.B.
-

Anu Tuli Sethi
-

anadinorahbompas
-

Srishti Singh
-

Millicent Wamaitha
-

Preeti Chaudhari - Patil -

rasmimohanty
-

Boiled Potato with sauce & shred chicken🥘
Zainab’s kitchen❤️
-

Marie Parl
-

Spaghetti with peppered meatballs
Halymatu











Comments