Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Cabbage
  2. Egg
  3. Cocumber
  4. Tomato
  5. Mayonnaise
  6. Waken gwangwani
  7. Pinchsugar
  8. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko xaki yanka cabbage dinki qanana kiyanka cocumber dinki yadda kikeson shoe dinsa sai kiyanka tomato dinki kihadasu kiwanke sosai saiki tsane su dan ba a San ruwa aciki idan ya tsane sai ki dauko mayonnaise dinki kixuba aciki kixuba sugar maggi waken gwangwani kwai kijuya xaki it's xubawa akan abinci xaki iya cinsa haka

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teemah
teemah @cook_14285809
on
Kano
chicken shawarma
Read more

Similar Recipes