Cookies na KwaKwa
Steps
- 1
Zaki zuba butter, sukari,flavor ki juya sosae sannan ki fasa kwai ki zuba ki juya sosae.
- 2
Ki zuba flour,garin kwakwa (da kika busar dashi bayan kin gogata) a hankali kina kwabawa yayi taushi.
- 3
Zaki iya raba kwabin ki saka colour da kikeso ko kiyishi a color daya.
- 4
Ki murza kwabin da kikayi a abn meatpie sannan ki masa shape din da kikeso zaki iya yi da na meat pie ko samosa ko kuma kowanne. Sae ki zuba kwakwa aciki ki rufe.
- 5
Sae ki dauko farantin da kike gashi ki shinfida takaddar da ake gashi sannan ki jera su aciki ki gasa. Na tsawon minti 20-30.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shobha Deshmukh
-

Bethica Das
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Cowpea / Black-Eyed Beans Zero Oil Cold Chaat Salad
Manisha Sampat
-

Eunice Yenaan
-

Quick & Easy Shrimp Shish Kebabs
Mad Cook
-

Lichu Lonka Sherbet (Lychee Mirchi Sherbet)
Jibita Khanna
-

Brad's Garlic Chipotle Shrimp Street Tacos
wingmaster835
-

Nicky
-

Balvig
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Hamburger Gravy Birthday Celebration version
skunkmonkey101
-

Cooking with passion
-

Archana Devi ( Chaurasia)
-

Amcee's Kitchen
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Amcee's Kitchen
-

Mithu Majumder
-

Sameera Sood
-

Nabeelah
-

Mato's Favorite Dishes
-

Sameera Sood
-

Dipali Amin






Comments