Garau Garau😋💃

Muna murna da kawo mana cookpad Hausa. Allah qara daukaka🤗#GarauGaraucontest
Garau Garau😋💃
Muna murna da kawo mana cookpad Hausa. Allah qara daukaka🤗#GarauGaraucontest
Steps
- 1
Da farko na wanke wake sai na dora shi bisa wuta na barshi ya dahu,sai na wanke shinkafa sosai na juye tah a mataci na barta ruwan yh dige.
- 2
Sai na dora tukunya a wuta na zuba mai da yayi zafi sai na kawo albasa na zuba da kanin fari na dan soya man,sai na kawo wannan shinkafar tawa na zuba ciki nayi ta juya ta harta dan soyu.
- 3
Sai na duba wake nah naga yayi in sauke shi,na tace shi a mataci na ajiye a gefe,na koma kan shinkafa tah wanda na soya,sai na kawo ruwan zafi na zuba mata yanda nasan zai dafa min ita ba tare da yayi yawa ba,na zuba gishiri da maggie na rufe ta nuna. Bayan minti 2 na kawo wake nah dana dafa na juye kan shinkafar na juya su sosai don su hade duka sai na rufe na kuma rage wuta har suka nuna.
- 4
Na yanka ganye tare da tumatir da albasa da dafaffen kwai,na kawo kifin gwangwani shima na bare na zuba a mazubi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple 🍏 murabba in Himachali style
Prachi Maheshwari
-

Alexa Trombley
-

Vermicelli Semolina veggie Idli
Lakshmi Sridharan Ph D
-

Bareeraawais22
-

Easy Mini English Muffin Pizzas
Mad Cook
-

Easy chicken fajitas spaghetti
Spicy George Foreman
-

Persian Zucchini Borani (Zucchini and Yogurt Dip)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian-Style Olivier Salad (Iranian Chicken Salad)
Fateme Persian Kitchen
-

Archana Agrawal
-

Bethica Das
-

cindybear
-

alley927cat
-

Shanda
-

Felicia
-

Bacon Chili Cheesedog Casserole
skunkmonkey101
-

Bharati Jai Songara
-

Shahnila Saleem
-

Neetu Gupta
-

Shahnila Saleem
-

Shashi Mehta
-

Bibhasini Patra
-

Bhang badam burfi (almond burfi)
Suman Prakash
-

Zarna B V
-

Shina Sardana
-

Tèèèmš kitchen







Comments (2)