Steps
- 1
Da farko xaki rege shikafar Ki idan mai duwatsu ce,sai ki wanke shinkafar ki,sai ki dora ruwan ki a wuta idan ya tafa so sai ki zuba shinkafar ki taita dahuwa.idan ta tsotse sai ki samu muciya ki tuke ta,ki sauke ki mulmula kisa a leda
- 2
Miyar taki kuma da farko xaki wanke naman ki ki yanka albasa kisa Kayan kamshi da gishirin ki and Kayan dandano ki dan xuba ruwa kadan ki dora a wuta,idan ya tafaso sai ki juye a cikin dan bowl.sai ki xuba man gyada Kadan a tukunya ki yanka albasa ki xuba idan ya danyi zafi sai ki xuba naman in ya dan soyu sai ki xuba Kayan miyar ki,ki dan sa yar kanwa kadan idan Kayan miyan da tsami.sai ki xuba Kayan dandano da Kayan kamshin ki.
- 3
Dama a gefe kin ajiye dakakkiyar gyadar ki wacce kika riga kika bushe ta kika daka, ita kuma kwabewar fere ta Zaki yi ki yayyan ka ta ki dora a wuta,idan ta dahu ki sauke ta ki markada ta a blender,idan kuma baki da blender sai ki jajjaga a turmi.
- 4
Bayan kin zuba Kayan miyan ki da Kayan kamshin,da dandano sai ki zuba dakkiyar gyadar ki da kwabewar ki da kika markada.
- 5
Sai ki bar tukunyar a bude ya ci gaba da soyuwa,idan ta soyu sai ki zuba yankakken alayyahun ki da kika riga kika wanke kika yayyan ka.
- 6
Kina xuba alayyahun sai ki sauke,saboda ba'a so ya dafe.
Similar Recipes
More Recipes
-

Amazing Foodies
-

Insect Guy -

Chickpea Curry with Ground Insects
Insect Guy -

Green Bean Stir Fry with Insect Powder
Insect Guy -

Shital Jataniya
-

Jhatpat Street Styled Sabzi-Paneer Ghotala 😋
Anoli Vinchhi
-

Nikita Singhal
-

ZMA
-

chef Nidhi Bole
-

CoolJewel
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Double Drunk Borracho Beans (Instant Pot)
Chef Weird Beard
-

Shanda
-

Neha Kapil Madhu
-

Momyn Areefa -

Liver, Kidney and Sardine pepper soup
Miemie's Dishes (Yusrah)
-

Uzma Syed
-

Rakhee Rathi
-

Stuffed Potato in Chilli Garlic Sauce
Sneha Paul
-

Sananda Bhattacharyya
-

Jatin Khurana
-

Son Bedi
-

Oge Nelly (Abj Mom)






Comments