Garaugarau

Shinkafa da wake yafi so a cikin abinci musamman garaugarau# wannan abinci ya hada duk nau'in sinaderan da ake bukata a cikin abinci.
Garaugarau
Shinkafa da wake yafi so a cikin abinci musamman garaugarau# wannan abinci ya hada duk nau'in sinaderan da ake bukata a cikin abinci.
Steps
- 1
Ko yaushe idan zan dafa wake ina bana sa kanwa. Farko zaki wanke waken sai ki jikashi na tsawon minti 30 sannan in daura a wuta, da ruwan da na jika dashi nake dafawa. Zaki bar waken ya dafu sosai ruwan ya kafe a jiki. Sai ki sauke.
- 2
Zaki gyara kifi sai ki soya kisa a gefe. Shinkafa kuma farko idan na gyara sai in sai gishiri kadan sai in zuba ruwan zafi, in yayi kamar minti 10 sai in wanke. Idan ruwa ya tafasa sai in zuba shinkafar ina sa ruwan lemon tsami kadan saboda shinkafar tayi haske. Idan ta dafu sai in sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Darshana Patel
-

Soegianto
-

Low Calorie Tortilla Bread Pizza
Yummy everyday
-

Arezu
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Bakwan Sayur Renyah (Crunchy Indonesian Vegetables Fritters)
jenscookingdiary
-

Air Fryer Pita Margherita Pizza
Whizzle
-

sarah -

CoolJewel
-

dady's doll
-

Asmau Umar
-

Heena Gupta
-

Nirmala Kumari -

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Deepa Garg
-

Satya Jha
-

Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Abhipsha Sahoo
-

Chioma ogbu




Comments (2)