Steps
- 1
Bayan an tanadi komai na girkin da ake bukata, sai a dora ruwa yayi zafi idan yayi zafi sai a wanke waken a zuba idan waken ya fara dahuwa sai a wanke shinkafar a zuba.
- 2
Idan shinkafar ta fara dahuwa sai a wanke shinkafar a colender dan rage starch din dake bikinta sai a mayar cikin tukunya a zuba iya adadin ruwan daxai karasa dafata.
- 3
Idan ya dahu sai a juye, a wanke salad din da sauran kayan lambun a yanka, a dafa kwai sannan a zuba yadda ake bukata akan abincin.
Similar Recipes
More Recipes
-

Darshana Patel
-

Yadnya Desai
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Deepa Rupani
-

Heena Jani
-

Hetal Poonjani
-

Mital Solanki
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Brad's eye of round steak over jalapeño cheddar polenta
wingmaster835
-

My Grilling Spot
-

Brad's sausage and asparagus quiche
wingmaster835
-

Potato Soup (made with ham and cheese)
frogzillian
-

The Sassy Sous
-

Nilanjana Das Barman
-

Sonia Punjabi -

Ntuntu
-

Suman Jain
-

Bilkisu Rabiu Ado
-

pranita Deshpande
-

Nd Beau
-

Ummeeh Zakeeyyah
-

Martie Linde
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7786235







Comments