Bread Roll

Bread roll is one of my favorite dishes for breakfast, it's really 9ice and sweet, Enjoy
Bread Roll
Bread roll is one of my favorite dishes for breakfast, it's really 9ice and sweet, Enjoy
Steps
- 1
Zaki samu slice bread din sai kiyi amfani da rolling pin ki buda bread din ma'ana ki kara masa tsawo da fadi, sai ki shafa masa ketchup da mayonaise, idan filling din da zaki saka mai sugar ne to sai ki shafa mai jam. Zaki iyayin ko wani irin fillings kike so, ko nama ko kifi ko sausage ki saka a ciki but mind is fish.
- 2
Sai ki nannade bread din kaman yadda zaki nannade carpet, wannan ketchup da mayonaise da kika sa shi zai like daga karshen bakin bread din, sai ki dau pan ki shafa butter kadan sai ki gasa.
- 3
Amma ni nayi amfani da cabbage, carrot, onions, tomatoes, cucumber and fish for my fillings.
- 4
Amma in zaki murza bread din, kidan dan gwali ruwa a hannunki ki shafa bothside.
- 5
Masha Allah our bread roll is done, enjoy😙😍
Similar Recipes
More Recipes
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Dawn
-

Deepa Rupani
-

Kanchan Jadhav
-

Punjabi Soya-Veggie Pakoda Kadi Platter
Bina Anjaria
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Desi Nariyal Chai or Coconut Shell Nariyal Chai
Namrata sarmah
-

Cafeishq
-

Larry Jackson
-

ChristNme
-

icancervive10
-

Rory McGarry
-

Tina Louise Silance
-

Ntiyiso Mkhabela Mlotsha
-

Neha Rai Gupta
-

Neha Rai Gupta
-

Harsha Bhatia -

Swathi Joshnaa Sathish
-

Neha Rai Gupta
-

amanpreet kaur
-

Sharayu Tadkal Yawalkar














Comments