Dambun Shinkafa
Steps
- 1
Da farko zaki sami shinkafar ki iya adadin da bukata,sai akai inji a barzo maki ita,bayan an kawo sai ki tankade,ki fida garin tsakin.Ki wanki shi ki zuba a madanbaci,ko a tukunya da zaki amfani da ita,kisa leda ki rufe ruf,ba'a so iskar tururin tana fita.Bayan kin zuba ruwa a kasan tukunyar yarda bazai kone ba.
- 2
Ki yanka attaruhu da albasa yanda kike so,ko ki jajjaga su.Anaso albasa tayi yawa.
- 3
Ki daka gyadar sama - sama ta yanda zaki fitar da bawon jah.sai ki dakata yanda kike so amma ba tayi laushi ba.
- 4
Ki wanke zogalenki da ruwan gishiri bayan kin tsinke shi.Bayan tsakin shinkafar yayi laushi sai ki kawo kayan hadinki ki zuba,kayan dandano,zogale,gayda,albasa,attaruhu da mai sai ki cakuda su,su gamu da tsakin nan.
- 5
Sai ki mayar dasu wuta,ki bashi lokaci,zaki ji yana fidda kamshi sosai sai kin tabbatar yayi kamshi kuma ya dahu yanda kike so,ki sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Traditional Bajra-Tomato Jugalbandi
culinarycubit
-

Kumkum Chatterjee
-

Pakhala or Fermented Rice Platter
Madhumita Bishnu
-

Cluelesskitty
-

Amazing Foodies
-

Sirine Chmaysem
-

Shobha Deshmukh
-

Garima Mayur Mangwani -

Soumini Bhattacherjee
-

jenscookingdiary
-

zuzu_cuisine
-

Dan Flynn
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Canadian Bacon and Ranch Pasta
Crock Pot Girl 🤡
-

Michelle Ann
-

christim Bites
-

Baked Cheese and Bell Pepper Eggs
Rosalyn John
-

Kalpana Solanki
-

Fatima Dewa
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Hina Ibrahim
-

oum_Amir
-

Amaka iheke -

Moraya (Sama / Mordhan) ki Kheer
rinku goyal









Comments