Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. shinkafa
  2. kwai
  3. karas
  4. maggi
  5. kayan kamshi
  6. albasa
  7. attaruhu
  8. botah
  9. koran tattasai

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki yiwa shinkafarki rabundahuwa ki tace ta

  2. 2

    Saiki yanka albasa karas ki jajjaga attaruhu koran tattasai

  3. 3

    Saiki dora kasko akan huta kisa bota da mai madai daici saiki fasa kwai ki zuba akai inya fara soyuwa saiki dagar gazashi kisoyashi sama sama saiki zuba shinkafarki kisa su karas dinki da maggi da kayan kamshi

  4. 4

    Kita soyawa hartayi miki iya laushin dakikeso saiki kwasheta ana iya yima sos din nama aci dashi za a iya ci ma haka

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Real_shaxee
Real_shaxee @cook_14291242
on
kano
i like coking
Read more

Comments

Similar Recipes