Tuwan shinkafa miyar taushe recipe by zainab sulaiman

Zainab Suleiman
Zainab Suleiman @cook_16065961
Katsina

Tuwan shinkafa miyar taushe recipe by zainab sulaiman

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Shinkafar tuwo
  2. Tattasai
  3. Albasa
  4. Tumatir
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Manja/man gyada
  8. Alayyahu
  9. Kabewa
  10. Naman kaza

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki dora ruwa ya tafasa sai ki dauko shinkafarki dadai bukatarki ki zuba ta dafu ruwan ya shanye ba duka ba sai tuka ki kwashe a cooler ko aleda sai kisa akula arufe sai ki samu kayan miyarki ki gyarasu suma ki markada ki zuba atukunya Mai tsafta adora awuta sai ki yanka kabewa kanana awanke azuba su dafu tare da naman miyar da ruwa yafara tsanewa sai kisa maggi gishiri mai ayanka alayyahu kanana ko manya yadda kike bukata kisa amiyar su ida dafuwa tare daganan sai aci lfy bye

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Suleiman
Zainab Suleiman @cook_16065961
on
Katsina

Comments

Shaheen,s cooking
Shaheen,s cooking @cook_16478706
Dear ise recipe ko ap step by step likhen to logon ko zeyada samjh aeyga or apki recipe bhe ache hoge ,

Similar Recipes