Tuwon shinkafa miyar taushe

Tuwon shinkafa miyar taushe
Steps
- 1
Ki gyara shinkafa ki tsince ki bushe ki wanke ki jika ta da ruwa me yawa tun safe
- 2
Da yamma kizuba ruwa a tukunya daidai yadda ze miki tuwo ki wanke shinkafan ki zuba ki barshi yayita nuna idan ya shanye ruwa sai ki tuka tuwon kisa flour kadan ki daure ki tuka shi ta ko ina ki rufe ki rage wuta.
- 3
Bayan minti 10 zuwa 15 ki sake tukawa sai ki kwashe
- 4
Kisa manja a tukunya ki yanka albasa da yawa ki zuba ki zuba jajjagen kayan miya ki soya sama sama sannan kisa spices da seasonings ki soya
- 5
Sai kisa dakakkiyar gyada ki bari ta nuna sannan ki gyara alayyhu ki yanka ki wanke ki zuba ki bashi minti biyar shikenan.
- 6
Kiyi serving
Similar Recipes
More Recipes
-

caroline muhoro
-

wingmaster835
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Kulsoom Bukhari
-

Spicy Italian Sausages with Grilled Vegetables
Xavier Seror
-

Tricolour Pulao Independence Day Special
Swati Ganguly Chatterjee
-

Mini Idli Masala (Quick Lunchbox)
Shital Jataniya
-

Namrata sarmah
-

4 cheese zucchini lasagna (keto)
Natalie Truscello
-

jenscookingdiary
-

Bite Sized Baked Sausages with Peppers and Onions
Crock Pot Girl 🤡
-

cocinaconmigosalud.com
-

Jayeeta Dutt
-

Sneha Paul
-

Vaishali Singh
-

Egbo Mercy
-

Uchechukwu Iroegbu
-

Kim Govender
-

Akriti Sharma
-

Haleema Waxeerie
-

Cooking Beast Ayaz








Comments