Soyayyar taliya da maccaroni

Mafi saukin dahuwa, gashi da dadin dandano, ku gwada za kuji dadin shi.
Soyayyar taliya da maccaroni
Mafi saukin dahuwa, gashi da dadin dandano, ku gwada za kuji dadin shi.
Steps
- 1
Zaki daura ruwanki awuta in yakusa tafasa sai ki dauko taliya da maccaronin ki ki zuba kisa gishiri kadn ki rufe ki barshi yayi kusan nuna sai ki sauke ki tsame shi da madanbacin ki, ki ajiye agefe.
- 2
Sai ki maida tukunyar ki wankakka awuta kisa mai ludayi daya, ki dauko tarugunki da kika jajjaga kisa ki dauko albasa da kika yanka su ki zuba su akai, ki soya sama sama sai ki dauko kayan dandano kisa to ur taste,
- 3
Sai ki dauko parboild taliyan ki nd maccaroni ki juye akai ki gauraya komai ya hade ajikin shi ki rufe shi ya soyu zuwa 5mints sai ki sauke
- 4
Sai ki gyare ganyen salad dinki ki wanke da gishiri, ki tsane shi agefe ki yanka tomoto slice slice suma ki jiresu akan taliyarki.
- 5
Aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Jigisha Modi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Dal Rice, Fried Potatoes and Chutney
Deepti Johri
-

Mukti Sahay
-

Ricardo
-

Sophiee
-

Sophiee
-

Cluelesskitty
-

Italian stuffed chicken breast
Autumn Farmer
-

Tra Cul
-

Jenn's Ordinary Kitchen
-

Robin Keith
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Kim Maroney
-

Peace Nicholas
-

Irene Peters Abuja Mom 4
-

Haruka Teranishi
-

Kumkum Chatterjee
-

Kerala Ghee Rice (Malabar Ney Choru)
Rosalyn John
-

Raghini Phad
-

Durreshahwar Khan
-

Kokab Shahbax








Comments