Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    A wanke kayan miya sai a jajjagasu a aje a gefe

  2. 2

    A dora tukunya tare da mai idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry salt a juya sai Kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya tafasa sai a wanke shinkafa a zuba a cikin ruwan tukunyar a rufe a barta ta dahu

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mufida ishaq
Mufida ishaq @cook_16177899
on

Comments

Similar Recipes