Dafaffiyar doya damai da yaji

Mufida ishaq
Mufida ishaq @cook_16177899
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Doya
  2. Mai
  3. Yaji
  4. Gishiri
  5. Tumatur
  6. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    A bare doya ayankata kanana sai a dafa tada gishiri ta dahu sai a sauke a tace ruwan

  2. 2

    A sami plate a zuba doyar a zuba mai yaji sai sa yankakken tumatur da albasa a gauraya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mufida ishaq
Mufida ishaq @cook_16177899
on

Comments

Similar Recipes