Peppe chicken
Steps
- 1
Zaa samu kaza a gyarata a yanyankata se a zuba a tukunya a tafasata a sa sinadarin dandano da albasa da tafarnuwa da citta idan ya dahu se a sauke se a zuba a mai a soya idan ya soyu.
- 2
Se a kawo kajjagaggen ataruhu da albasa zuba a tukunya asa mai a rufe idan ya soyu se a zuba ruwa kadan a dan kara sinadarin dandano se a jiya kazar a ciki a rufe se a sa curry kamar minti goma se a sauke ta dahu.
- 3
Zaa iya ci a haka ko a zuba a kan shinkafa
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Chunky Sardine Pâté with Provençal Herbs
Jure Merhar
-

Archana Agrawal
-

Fuman Koloucheh (Persian Filled Sweet Bread)
Fateme Persian Kitchen
-

Zeytoon Parvardeh (Persian Marinated Walnuts & Pomegranate Olives)
Fateme Persian Kitchen
-

Nutan Shah
-

Francesco
-

Madhumita Bishnu
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

Cheryl
-

Aunty M
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Strawberry flavoured MishtiDoi
Nikita Singhal
-

Maliha Imran
-

B-Rich in da Kitch
-

Maliha Imran
-

Nasi Goreng Mentega Cincang / Beef Butter Fried Rice
Iskan Detia Karina
-

Sausage and Mushrooms Fritters
Iskan Detia Karina
-

Iskan Detia Karina
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7944841




















Comments