Alala
kanogoldenapron abincin danafiso alala,kuma idan zanyi banason samai komai aciki yafimin dadi aci da manja da yaji
Alala
kanogoldenapron abincin danafiso alala,kuma idan zanyi banason samai komai aciki yafimin dadi aci da manja da yaji
Steps
- 1
Zaki surfa wajenki ki wanke kicire dusar sannab kisa mai attaru da albasa ki markada
- 2
Idan an markada saikisa mai maggi,manja kijika yar kanwa kadan kisa aciki saiki daddorata a leda ko a gwangwani abinda kike dashi
- 3
Saiki sa acikin ruwa ki barshi ya dahu bashida whlr nuna baya wuce minti sha biyar zuwa 30 ya dahu
- 4
Zaki iya samai wani abun aciki idan kina bukata kamar kwai,hanta d.s
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Omelette Rice Bowl with Enoki Sauce
Hiroko Liston
-

Sweet Potato Halwa - A Fasting Recipe
Surekha Dongargaonkar
-

Peanut noodles with spicy tofu
Myles Levin
-

-/~THEMAZERUNNER~\-
-

Peach Cobbler Milk Bread Donuts
Kelsey Davis
-

Shital Jataniya
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

John A. Moss II
-

Ham and Beans with Potatoes and Cornbread
⚡Welderwoman⚡
-

Don Carvin
-

Shandré Goss-Ross
-

Shilpa Wani
-

Shama Afreen
-

lilianah tiffancy
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

JOY EMMANUEL
-

Mital Viramgama
-

Rekha Unni










Comments