Sinasir da miyan ganye

Awwal Aysha
Awwal Aysha @Ashwal
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. 6 tinsShinkafan tuwo
  2. Yeast
  3. Baking powder
  4. Alaiyyahu
  5. Yakuwa
  6. Kayan miya
  7. Gyada
  8. Kayan dandano
  9. Mangyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaa gyara shinkafan tuwo, atsince a bushe sai ajika 5tins a ruwa. Xai yi like 18hours a jike

  2. 2

    Sai a dafa sauran 1tin din inya huce sai a hada su guri daya da jikken a markada

  3. 3

    Kullin markaden zaa sa yest kamar na 30naira dai baking powder 1teaspoon ay mixing a ajiye a guri mai dumi, in yafara tashi sai asa mai a nonstick pan ana soyawa.

  4. 4

    Xaa gyara ganyen a wanke a yanka sai a markada Kayan miya a soya da mai sai axuba dakken gyada inya soyu sai asa gaye dah Kayan dandano

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Awwal Aysha
Awwal Aysha @Ashwal
on

Comments

Similar Recipes