Wainar shinkafa da miya

Wainar shinkafa da miya
Steps
- 1
Ki jika shinkafa ki tayi Kamar awa 2 sai ki wanke ta sai ki debo dafafffiyar shinkafa kadan ki zuba yist dinki Aciki kikai markade bayan an markado Miki sai ki Kara yist dinki ki zuba fulawa Aciki ki juya sai ki rufe ki barshi yatashi inyatashi ki Kara ruwa kadan ki zuba baking powder ki zuba sugar ki zuba gishiri ki soya a tanda waina shikenn kibarshi yayi Jah Kamar haka
- 2
Miyar Kuma kayan miyana na wanke na markada a blander na yanka albasa sosai na zuba Mai atukunya nazuba albasar ya soyu albasar sai na barshi yayi sai na zuba kayan miyanah nabarshi ya soyu nazuba komaii nah yayi yafara kamshi sann na yanka Alayyahu n na wanke shi da gishiri nabar shi ya tsane nazuba a miyata 😋 in joy me bakifi ba nama Amma akwai😋😃
Similar Recipes
More Recipes
-

Nutan Shah
-

Santy Coy
-

Shaik Hajira
-

Vada Heroux
-

Elanor
-

Slow Cooker Goat Curry (myheartbeets.com)
Cluelesskitty
-

cindybear
-

Maggie Conlon
-

jenscookingdiary
-

tamiller1954
-

Bren
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Jennifer Stephens
-

Chef DOLAX
-

Jennifer Stephens
-

Naster (Pineapple Jam filled cookies)
Insiya Kagalwala -

dimplebajaj
-

Ronny -

Chocolate Delight #Foodies&Freinds #CookpadApp
Mehak Tabani
-

Deezah Sulaiman Omar -

Maureen 😀
-

Maureen 😀
-

Ila Palan







Comments