Steps
- 1
Da farko zaki samu kwanonki ki tankade flour saiki zuba gaba daya kayan hadin a cikin flour din sai kiyi mixing dinsu sosai,saiki zuba ruwa kadan kiyi kamar kwabin meatpie amma yafi na meatpie ruwa kadan,saiki saka a karkashin rana ya tashi nadan mintina.
- 2
FILLINGS:Nama,attaruhu,maggi,spices,onion
- 3
Zaki dafa namanki saiki daka ki Dora a wuta kisa attaruhu da albasa da maggin da curry ki soya.idan ya soyu saiki sauke.
Idan kwabinki ya tashi saiki dauko kina diba,saiki dora a hannunki ki danyi fadi dashi ki zuba hadin naman saiki dunkule yayi shape din ball saiki soya a mai mai yawa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Gary Waite
-

subha suresh
-

Honeycomb (Cow Stomach & Intestine) Tripe Stew/Curry
umuhire pacific
-

subha suresh
-

Laju Gehani
-

Dawnann68s
-

Buckwheat with Mushrooms and Avocado
Dawnann68s
-

Krishna Biswas
-

Dawnann68s
-

Old Delhi's Famous Shahi Sheermal
Sanuber Ashrafi
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Crock Pot Girl 🤡
-

[jerr]![[jerr] [jerr]](https://img-global.cpcdn.com/users/e57c37c74a40dc67/16x16cq50/avatar.jpg)
-

3 inch thick ribeye steak on BBQ
Frenchy -

Miranda San Martin
-

Nőöruląin Q. Păshå
-

Queen Tamkanat
-

Himanshi Sachdeva
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Aniza Naveed
-

Dhruti Chaitanya Shah -

brownie177 -

Rohit Sukhija
-

Lata Jain Dugar





Comments