Kunun tsamiya

Kunun tsamiya akwai daɗi sose tin balle yaji kayan ƙamshi.
Kunun tsamiya
Kunun tsamiya akwai daɗi sose tin balle yaji kayan ƙamshi.
Steps
- 1
Ki jiƙa gero idan ya jiƙu ki sirfa shi.
- 2
Ki wanke shi tas zakiga yayi haske saiki zuba kanin fari,citta,barkono sai gyaɗar ƙamshi Saiki bada akai markaɗe.
- 3
Da an kawo ki zuba ruwa ki tace da rariyan kunu saiki barshi y kwanta in ya jima zakiga ruwa ya taso sama saiki zubar ki bar gasar ƙasan mai kauri.
- 4
Zaki wanke tsamiyarki sose saiki zuba ruwa da sugar ki ɗora a wuta data tafasa saiki sauke ki tace ki dama gasaran dashi.
- 5
Idan ruwan kunun da kika ɗora ya tafasa saiki juye akai. Idan kin gama damu no need of ki zuba sugar saboda already dama kin dafa tsamiyanki dashi sai dai in baiji bane zaki ƙara.
- 6
Zaki rufe for some minutes tukunna saiki ƙara xuba gasara akai ki juya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Easy chicken fajitas spaghetti
Spicy George Foreman
-

Persian Zucchini Borani (Zucchini and Yogurt Dip)
Fateme Persian Kitchen
-

Persian-Style Olivier Salad (Iranian Chicken Salad)
Fateme Persian Kitchen
-

Archana Agrawal
-

Bethica Das
-

Seviyan Upma / Vermicelli Upma
Sampada Shrungarpure
-

Chicken and Mushroom Pasta Bake
John Carroll
-

Kulsoom Bukhari
-

Shilpa Kikani 1
-

🥔 Aloo Bhujiya | Quick & Yummy Potato Sabzi
Khanfaiziya5 -

Brandy T.
-

CoolJewel
-

Brandy T.
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Leelumae
-

⚡Welderwoman⚡
-

Bulgur Porridge with Pumpkin and Apples
Noble Yes
-

Shikha Manchanda
-

Homecook Mou
-

Drumsticks sabji in sweet and sour gravy
Falgooni Mangrola
-

Mukti Sahay
-

mhhadejia
-

Umbreen Musa
-

Em Jayc
-

Uzma's recipes



Comments