A picture of Beans Soup(Miyar Wake).

Beans Soup(Miyar Wake)

Chef Khadija
Chef Khadija @ummiterh
Kano
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Beans,
  2. Meat,
  3. Green Beans,
  4. Tattasai,
  5. Green pepper,
  6. i,Tomatoe,
  7. Attaruhu,
  8. albasa
  9. Manja
  10. ko man gyada
  11. Da kuma kayan kanshi (Seasoning's)

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki sami wakenki gwargwadon yanda kikeso ki wanke shi ki jajjaga kayan miyarki ki wanke namanki ki yanka albasarki saiki samu tukunya mai kyau ki dora akan wuta

  2. 2

    Ki zuba naman bayan ya dan dahu sai ki kwashe ki zuba manki ki soya ki soya bayan ya soyu sai ki zuba kayan miyar tare da naman

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa Ki zuba albasa da maggi da kayan kanshi Sannan ki rage wuta bayan yan mintuna saiki sauke

  4. 4

    Bayan ya soyu sai ki zuba ruwa a miyar ki zuba waken bayan yafara dahuwa

  5. 5

    Zaki iya ci da White Rice ko tuwon shinkafa ko gurasa

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Chef Khadija
Chef Khadija @ummiterh
on
Kano
Am a Chef,I love cooking,i Cook with Passion.
Read more

Comments

Similar Recipes