Fanke me kwakwa
Baa bawa yaro me kiwa 😍😄
Steps
- 1
Xaki samu abinda xakiyi a ciki ki saka se ki dakko ruwan kwakwar ki amma in baki da shi kawae se ki amfani da ruwa me dan dumi in ruwan kwakwar ne shima kidan sa shi a wuta yayi dumi seki xuba a cikin kwanon naki
- 2
Ki saka yeast da sukari ki dama ki barshi minti 5 xakiga yadan tashi se ki bude ki saka garin kwakwar ki a ciki ki saka baking powder da kuma fulawa dinki da kika tankade kar yae ruwa ki kula shikkenan se ki juya ki rufe rabin awa ko awa daya xaki ga ya tashi
- 3
Se ki dakko ki dan juya se ki saka mai a wuta yayi xafee se ki dinga sakawa a ciki kina soyawa kmr fanke shikkenan in yayi seki sauke ki dan barbada kwakwa akai kin gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Dave Vishakha
-

Garima Mayur Mangwani -

Dave Vishakha
-

Sanuber Ashrafi
-

Hakka noodles with ground chicken
Sarvat Hanif
-

Sarah -

🥗 Creamy Lemon Yogurt Dressing Salad | Fresh, Zesty & Homemade 🍋🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Persian Khamse Angoor (Khamse Pateh) – Sugar-Free Grape Preserve
Fateme Persian Kitchen
-

Zireh Joosh (Joojosh) – Traditional Persian Cumin Dessert from Lorestan
Fateme Persian Kitchen
-

Traditional Persian Dargaz-Style Chicken Yakhni (Caramelized Onion Chicken)
Fateme Persian Kitchen
-

TrailerParkBoils
-

Niki Freeman
-

Julie T.
-

Jarrod Milstead
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Amanpreet Kour
-

Peri Peri Sauce - Nando's Style
Bethica Das
-

Rakhee Rathi
-

Sonu
-

Shivangi Khetrapal
-

Shinkafar Cauli fulawa me kaza
Smart Culinary
-

Jahun's Delicacies
-

Smart Culinary
-

Heer Naqvi
-

Rakhee Rathi






Comments