Shinkafar Cauli fulawa me kaza
Ya dadee kuma ga sauki
Steps
- 1
Farko xaki tankade shinkafar ki da kika dan barza a blender ko kika bada aka barzo miki ki saka tsakin a tukunya ki wanke ki saka ruwa kadan seki dora da wuta kdan ki barshi kmr minti 5 in ruwan ya tsane se ki sauke ki aje ta a gefe ki dakko tattasai attaruhu Albasar tafarnuwa ki wanke ki yanka duk ki aje su cauli fulawa dinki ma ki dakko ki wanke seki dakko abun goga kubewa ki goga ta amma da gurin manyan ko kuma ki yanka amma kanana kazar ki ma zaki wanke ki yanka kanana
- 2
Bayan kin gama hada kayan hadin ki guri daya seki dakko tukunya ki saka mai a ciki in yayi xafee ki saka albasar tafarnuwa curry thyme bay leafs da duk abinda kike so amma ma kamshi da kashe karni ba dandano ba wato species in suka dan soyu minti 2 seki saka kaxar ki da kika yanka ki dan juya ki barshi minti 3 seki saka kayan miyan ki da kika yanka da kuma kayan dandano ki rufe kmr minti 3 se ki bude ki xuba cauli fulawa
- 3
Idan kika xuba ki dan juya ki barshi minti daya se ki xuba shinkafar ki ki saka ruwa kadan ki juya ki rufe minti 5 shikkenan se ki sauke kin gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Falgooni Mangrola
-

Amrita Chakroborty
-

Jeremy Smith
-

Keshma Raichura
-

pinal Patel
-

Swati Sheth
-

Smoked Salmon, Mushroom & Cheddar Breakfast Skillet
Steve Mullett
-

chef Nidhi Bole
-

TrailerParkBoils
-

Niki Freeman
-

Julie T.
-

Jarrod Milstead
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Peri Peri Sauce - Nando's Style
Bethica Das
-

Rakhee Rathi
-

Sonu
-

Shivangi Khetrapal
-

Smart Culinary
-

Jahun's Delicacies
-

Smart Culinary
-

Heer Naqvi
-

Rakhee Rathi
-

Kanika Pareek








Comments