Kanun tsamiya

Billy's Kitchen
Billy's Kitchen @cook_17326436
Kano

My traditional kanun tsamiya ammaa na lemon tsami very sweet and tasty

Kanun tsamiya

My traditional kanun tsamiya ammaa na lemon tsami very sweet and tasty

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke geronki sai ki bazashi ya bushe zaki kai daka ko nika ammaa ni nafison na daka sai ki hada da barkonon ki citta da kanunfari a dakasu tare

  2. 2

    Ki dura ruwanki kamun ya tafasa ki matse lemon tsaminki ki ko kin jika tsamiyanki sai ki tace zaki dama garin ki tare da ruwan lemon tsami ko tsamiya kada yayi ruwa idan ruwanki ya tafasa sosai sai zuba ruwan ki cikin kullinki kina iya barinshi yadda kike son Kaurinshi

  3. 3

    Sai kisa sugar daidai sha

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Billy's Kitchen
Billy's Kitchen @cook_17326436
on
Kano
My name is bilkisu abubakar my ambition is to be a good cooker in all kind of traditional nd modern food along with snacks traditional drinks,all d way business holder @billy's collection u can whatsapp me 08065614451 or IG me @billy's collections thank u
Read more

Comments (3)

Becklyn Danji
Becklyn Danji @cook_17328134
Lovely. Please how do I understand this in English? It’s something I have been meaning to make.

Similar Recipes