Burabus'kon shinkafa(color)

Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
Kano

INA MATUQAR SAN CANJA BASIRA A MADAFA

Burabus'kon shinkafa(color)

INA MATUQAR SAN CANJA BASIRA A MADAFA

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Barzajiyar shinkafa
  2. Gishiri
  3. Mai
  4. Color(wadda kikeso)

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki wanke barzajiyar shinkafarki ki wanketa ki tsane ruwan

  2. 2

    Seki zuba acikin abnda zaki turara,ki rufe seki dora a wuta

  3. 3

    Idan kikaga tayi rabin dahuwa seki sauke

  4. 4

    Ki suba a bowl,kisa gishiri kadan d mai ki juya,idan me color kikeso sekisa duk food color din d kikeso kijuya, seki maidata kan wuta taqara turara,zakiji kamshi natashi,kuma ya turaru inkika tabama zaki gane,shikennan seki sauke. Zaki iyaci d duk miyar d kike so

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Summy Danjaji
Summy Danjaji @Summydanjaji
on
Kano

Comments

Similar Recipes