Egg roll

Zahra_meys Delicacies @fmelyakub1
Veryyyyyy waoooow and good for health(protein (egg) much more delicious
Egg roll
Veryyyyyy waoooow and good for health(protein (egg) much more delicious
Steps
- 1
Dafarko zaki wanke kwanki ki dafa a tukunya ki bareshi idan ya dahu sai kikawo bowl ko tsaftatacciyar robarki ta kwabi kizuba dry ingredients dinki wato su flour,gishiri,sugar,baking powder,madara,ki juyasu
- 2
Bayan kin lulubeshi ko ina yarufu ajikin kwannan saiki soya amai amma a low heat wadda zai sa ciki yadahu
- 3
Saiki zuba butter dinki kin narkashi yadda zafi miki saurin kwabi ki zuba ruwa ki kikwaba flour kamar ta meatpie
- 4
Ki guggutsura kwababbiyar flour dinki kananu Wanda zai lullube miki kwanki da faffen nan
Similar Recipes
More Recipes
-

Mukti Sahay
-

Prachi Phadke Puranik
-

Dahi TikhariSpicy Yogurt Curry
Swati Ganguly Chatterjee
-

Madhumita Bishnu
-

Mukti Sahay
-

Shital Jataniya
-

The Everything Breakfast Stack 🥯
Kei Kei
-

Ellen McLean-Armitage
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Tallior
-

Ellen McLean-Armitage
-

Hiroko Liston
-

Shazia Noor
-

ZellaB
-

Fatima Dewa
-

Chef Fasma
-

Fatima Dewa
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Yar Mama
-

Baking Lover
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9610581













Comments