Steps
- 1
Ki kwava flour dinki kwavin waenar fulawa amma tafi ta waena kauri kadan ki xuba maggi da gishiri
- 2
Kisamu non stick pan dinki da brush ki shafa mae kadan a kaskon ki dinga saka brush din cikin flour kina Gogawa acikin kaskon Noted a tsaye xaki dinga gogawa ba round shape xakiyi ba idan y gasu sae ki Ciro shi ki ajiye a gefe har ki gama
- 3
Abinda xaki xuba acikin gasasshiyar flour din ki, kisamu minced meat dinki ki xuba akasko ki dorashi a huta ki xuba ruwa kadan ki yanka albasarki ki xuba kayan spices dinki su citta aciki ki rufe ki barshi y Dan dahu for some minute,sae ki xuba maggi da curry da thym dinki kixuba jajjagaggen attaruhunki kin xuba yankakkiyar albasarki aciki sae ki xuba peas da carrot dinki da Dan mae kadan sae ki juya ki rufe y su Dan dahu bayan sun dahu saeki sauke
- 4
Sae ki dakko fulawarki dakika gasa abaya ga hadin namanki a gefe saeki bada fulawar nadin triangle sae ki xuba fulawa din a tsakiya sae ki cigaba da nadewa bayan kin gama saeki nane da kwavavviyar fulawa haka xaki dinga yi har kigama bayan kingama haka saeki dora kaskonki akan wuta sae ki xuba mae idan yayi xafi saeki xuba samosa dinki kisoya shikkenan😊
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

Yadnya Desai
-

Baked Pasta with Cheddar Cheese and Smoked Beef Sausage
Crock Pot Girl 🤡
-

Nena's.cook.nook
-

Martabak Keju (Indonesian Cheese Thick Pancake)
Angela Mertoyono
-

Hi, its me! -

Kamalika Basu De
-

Kamalika Basu De
-

Pavlova with berries and lemon curd
skinnywantstoeat
-

Winnie Kulumba
-

Yvonne Kivuva
-

Rishika Krishna
-

Winnie Kulumba
-

Winnie Kulumba
-

Katatonickat
-

Delu's Kitchen






Comments