Egg roll

Duk da cewa iya Girki wata baiwa ce daga Allah,Amma za'a iya koyan girki har a kware..Tnx to Sis Sadiya Jahun♡
Egg roll
Duk da cewa iya Girki wata baiwa ce daga Allah,Amma za'a iya koyan girki har a kware..Tnx to Sis Sadiya Jahun♡
Steps
- 1
Ki tankade fulawa,Bakar hoda da gishiri kisa butter ki,mutsuka har butter ta shige fulawa.Sai ki kwaba fulawa da ruwa kada kwabin yayi ruwa - ruwa kada kuma yayi tauri.Ki aje shi a gefe na tsawon minti 10-15.
- 2
Sai ki murza fulawar tayi fad'i sai ki lulube kwan da fulawar ayi masa siffa kamar ta kwallon-kafa wato Ball.Daga nan sai a soya sai ya canza launi zuwa ruwan zuma.A zuba a faranti mai kyau ayi garnishing(barbada) salad kadan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Bhavnaben Adhiya
-

🪈🪈🙏🏾🙏Vrat Friendly Lauki Halwa🪈🪈🙏🏾🙏 (With Singhara Atta)
Bina Samir Telivala
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Mad Cook
-

skunkmonkey101
-

Layla (lulu)
-

JazzyJonesy -

Pressure Cooked Mixed Vegetables
Sangha Mondal
-

Divya Sachdev
-

skunkmonkey101
-

Sangha Mondal
-

Tasty Treasury
-

Mrs Ishaq Alheri
-

Deezees Cakes&more
-

Millet gruel with fresh cow milk
Eeman's Kitchen
-

Fatima -

Sangha Mondal






Comments