Alalen indomie
Wannan hadin na musamman ne ga dadi😋😋
Steps
- 1
Da farko ki jiqa indomien ki a ruwan zafi,sannan ki jajjaga kayan miyanki Tare da yanka albasa da citta.
- 2
Sanan sai ki tsane indomien a kwando, a wata robar daban ki fasa kwai sannan ki zuba kayan miyanki a ciki hade da albasa da citta da Maggi sai ki juya su sosai,sannan saiki zuba indomien a cikin hadin kwan ki kima juyawa sosai, daganan sai ki samu farar leder ki kulla Kamar alale sannan ki dafa. Za iya ci da Mai da yaji
Similar Recipes
More Recipes
-

Ilovetocookrecipes -

Madhumita Bishnu
-

Dorce Kim
-

Instant No-Gas Sweet Recipe | 5-Minute Delicious Indian Mithai
Padmini Venkatesan
-

Rose & Pistachio Almond Ladoo Flowers
Rekha Bapodra
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Alan Bacho
-

Ameya Bhat
-

Ankita Kapil Varshney
-

Mad Cook
-

skunkmonkey101
-

Layla (lulu)
-

JazzyJonesy -

Divya Sachdev
-

skunkmonkey101
-

Sangha Mondal
-

Tasty Treasury
-

Bint Ahmad
-

Deezees Cakes&more
-

Millet gruel with fresh cow milk
Eeman's Kitchen
-

Fatima -

Sangha Mondal
-

f.bee’s treat
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9987575








Comments