Shinkafa Kofi Daya Da Rabi (awanke Atsane) • Mangyada Gwangwani Daya • Curry cokali daya da rabi • Karas 3 yankakke • Mayonnaise da salad cream cokali daddaya • Jan Kabeji Qaramin qwallo yankakke wankakke da ruwan gishiri • Cucumber Daya yankakke • Koren wake yankakke • Tattasai • attarugu • albasa grated • Maggi •