Kunun zakin shinkafan Tuwo da Dankalin Hausa

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2

@Sams_Kitchen tayi sai yabani sha'awa nagwada
#Ramadansadaka

Kunun zakin shinkafan Tuwo da Dankalin Hausa

@Sams_Kitchen tayi sai yabani sha'awa nagwada
#Ramadansadaka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Shinkafar tuwo gwangwani daya shafaffe
  2. Dankalin hausa matsakaici
  3. Sukari
  4. Coconut flavor
  5. Danyen citta qarami
  6. 2.5 ltrruwa
  7. Kanumfari guda biyar
  8. Madarar ruwa daya

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Jiqa shinkafar tuwo da dare yakwana ajiqe, markada da safe a blender atace arabashi gida biyu

  2. 2

    Tafasa ruwan zafi ajuye akan Rabin adamashi dakyau sai akawo dayan Rabin da ba'a zuba komaiba ajuyeshi akan damammen

  3. 3

    Azuba ferarren Dankalin hausa a blender tareda Kanumfari da Danyen citta amarkadashi sosai,atace ajuyeshi akan hadin

  4. 4

    Zuba sukari, madarar ruwa da coconut flavor amotsashi sosai asaka a firij yayi sanyi, kai wannan Hadine me cikeda sirrika iri da kala😜

  5. 5

    Asha dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Hassan Hazo
rannar
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

sharhai (2)

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Wow masha allah thanks dear 😃💃

Similar Recipes