Tura

Kayan aiki

min 40mintuna
5 yawan abinchi
  1. Biskin masara kofi 2
  2. Mangyada
  3. Gishiri
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

min 40mintuna
  1. 1

    Awanke biskin masara tsaf azubashi a steamer adaura akan wuta Arage wutan sosai ya turara kamar minti talatin

  2. 2

    Asauqe sai azuba ruwa madaidaici atukunya azuba gishiri da mangyada inya tafasa sai ajuye turarerren biskin aciki asaka wuta kadan yanuna ahankali kamar minti goma za'aga yayi washar washar gwanin sha'awa

  3. 3

    Anaci da miyar gyada miyar kuka ko miyar zogale

  4. 4

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Hassan Hazo
rannar
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

sharhai (3)

Aisha BG Kyari
Aisha BG Kyari @kyari_30
Mashallah yayi kyau gashi fess kuma inason biski sosai

Similar Recipes