Dankalin Hausa Cikin Kwabin Fulawa

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2

Dankalin Hausa Baida Farin Jini Saina Qirqira Yinshi Ahaka.
#Ramadansadaka

Dankalin Hausa Cikin Kwabin Fulawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Dankalin Hausa Baida Farin Jini Saina Qirqira Yinshi Ahaka.
#Ramadansadaka

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 45mintuna
4 yawan abinchi
  1. Dankalin Hausa
  2. kofi 1
  3. Qwai 5
  4. Jajjagen Tattasai
  5. Jajjagen Albasa
  6. Maggi
  7. Mangyada
  8. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

minti 45mintuna
  1. 1

    Fere Dankalin hausa ayanka shape dinda akeso, zuba a tukunya atafasa da gishiri kadan atsame a kwando yasha iska

  2. 2

    Kwaba fulawa da ruwa yayi kauri sai azuba jajjagen tattasai da albasa da maggi da qwai

  3. 3

    Juye mangyada acikin abin tuya yayi zafi sai Ariqa daukan tafasashen Dankalin ana tsomawa acikin kwabin fulawa ana soyawa

  4. 4

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Hassan Hazo
rannar
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes