Miyan Rama Da Shuwaka

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2

Kunsan Me? Kawai Kwadon Rama Nasoyi Dana Daura Tafashen Ramar Sai Kawai Namance Awuta Har Tadahu Tayi ligib kuma nasamata kanwa, shine danaga haka kawai namaidata miya da qarin fresh shuwakata and guess what? It tastes great, Give it a try wallahi you won't regret it 💃💃💃

Miyan Rama Da Shuwaka

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Kunsan Me? Kawai Kwadon Rama Nasoyi Dana Daura Tafashen Ramar Sai Kawai Namance Awuta Har Tadahu Tayi ligib kuma nasamata kanwa, shine danaga haka kawai namaidata miya da qarin fresh shuwakata and guess what? It tastes great, Give it a try wallahi you won't regret it 💃💃💃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 40mintuna
mutane 3 yawan
  1. Dafaffiyar Rama dataji kanwa
  2. Wankakkiyar/gyararriyar shuwaka
  3. Dakakkiyar Gyada
  4. Busashshen Kifi daya babba
  5. Mangyada
  6. Albasa yankakke
  7. Jajjagen tattasai
  8. Garin Qarago
  9. Maggi biyar
  10. Danyen citta dakakkiya
  11. tafarnuwaDakakkiyar
  12. Gishiri kadan

Umarnin dafa abinci

Minti 40mintuna
  1. 1

    Soya jajjagen tattasai amangyadar data fara zafi akan wuta da Danyen citta da tafarnuwa da albasa aciki sai azuba ruwa kadan atsaida ruwan miya

  2. 2

    Watsa gyararren busashshen Kifi aciki da gishiri kadan, inya fara tafasa sai ajuye ganyen shuwaka gyararre kuma wankekke yatafaso sau biyu sai azuba gyada arufe

  3. 3

    Bayan minti biyar akawo dafaffiyar ramar nan data nuna ligib azuba tareda maggi da garin qarago arufe minti daya sai asauqe aci da tuwon shinkafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Hassan Hazo
rannar
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes