Faten Plantain

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2

Ankawomin plantain Wanda basu nunaba sainace barin gwada yin fatenshi da wake and masha Allah baibani kunyaba kowa yayita santi😋

Faten Plantain

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Ankawomin plantain Wanda basu nunaba sainace barin gwada yin fatenshi da wake and masha Allah baibani kunyaba kowa yayita santi😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 40mintuna
mutane 4 yawan
  1. Plantain 3 manya yankakke
  2. Wake dafaffiya
  3. Busashshen Kifi 2 gyararre
  4. Crayfish cokali 3
  5. Manja Rabin gwangwani maggi 5
  6. Danyen citta & tafarnuwa blend
  7. Jajjagen tattasai da attarugu
  8. Yankakken albasa

Umarnin dafa abinci

minti 40mintuna
  1. 1

    Azuba manja akan wuta akawo yankakken albasa da markadedden Danyen citta da tafarnuwa azuba inyafara soyuwa azuba jajjagen tattasai da attarugu yasoyu azuba ruwa Rabin kofi

  2. 2

    Awanke busashshen Kifi tsaff acire qaya sai azuba tare da maggi da gishiri arufe ya tafasa sai azuba yankakken plantain dinnan da dafaffiyar wake da Crayfish asake rufewa arage wuta yadahu ahankali

  3. 3

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Hassan Hazo
rannar
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes