Tura

Kayan aiki

min 30mintuna
mutane 5 yawan
  1. Fulawa gwangwani 2
  2. Jajjagen tattasai da attarugu
  3. Yankakken albasa
  4. tafarnuwaDakakkiyar
  5. 4Maggi
  6. Onga daya
  7. Manja
  8. Qwai daya

Umarnin dafa abinci

min 30mintuna
  1. 1

    Hada fulawa da ruwa harsai sunyi kauri sai ajuye jajjagen tattasai da attarugu da yankakken albasa da dakakkiyar tafarnuwa da maggi da onga

  2. 2

    Aciki abuga sosai sai afasa qwai azuba aciki abuga kuma

  3. 3

    Azuba ludayin kwabin fulawar daya inya soyu

  4. 4

    Sai ajuya daya gefenma yasoyu anaqara manja inyatsotse ta gefe gefen

  5. 5

    Adaura tukunyar tuya maras kamawa akan wuta arage wutan sosai sai azuba manja cokali daya

  6. 6

    Haka za'ayi tayi harsai angama dukka,ana iyaci da dakakkiyar barkono kokuma aci haka

  7. 7

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Hassan Hazo
rannar
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

Similar Recipes