Dafadukan Macaroni Da Dankali

Jamila Hassan Hazo
Jamila Hassan Hazo @Jermeelerh2
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 45mintuna
mutane 3 yawan
  1. Macaroni
  2. Dankalin Turawa afere Ayi tafasa 1 Atasane
  3. Ganyen albasa yankakke
  4. Karas Guda biyu yankakku
  5. Scent leaf falle hudu
  6. Jajjagen Tattasai Da attarugu
  7. Yankakken albasa
  8. Maggi Uku
  9. 3 Tafarnuwadakakkiya
  10. Danyen Citta daya jajjagegge
  11. Dafaffiyar Naman Kaza Da Kayan Qamshi
  12. Mangyada Ludayi Daya

Umarnin dafa abinci

Minti 45mintuna
  1. 1

    Zuba Mangyada acikin tukunyar girki sai yafara zafi sai azuba jajjagen citta da tafarnuwa dakakkiya da albasa aciki ajujjuya

  2. 2

    Sai akawo jajjagen tattasai da attarugu asoya tare sai azuba ruwa half litre asanya maggi

  3. 3

    Arufeshi ya tafasa sai ajuye Macaroni ya fara dafuwa sai akawo tafasashen Dankalin turawa da ganyen albasa da dafaffiyar naman kaza me kayan qamshi

  4. 4

    Bayan yanuna sai azuba karas da scent leaf akai akashe wuta abarshi ya sulala

  5. 5

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Hassan Hazo
rannar
I Drive Pleasure While Cooking
Kara karantawa

Similar Recipes