Kayan aiki

12 yawan abinchi
  1. 1 1/2 cupsfilawa
  2. 2tablespoons sugar
  3. 2teaspoons baking powder
  4. 1teaspoon baking soda
  5. 1/2teaspoon gishiri
  6. 1 cupNa madara
  7. Manyan kwai biyu
  8. 1/4 cupnarkakken butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1
  2. 2

    A chikin babban rubber, a tankade flour,a zuba su baking powder, baking soda, da gishiri wiri daya.
    *a hada madara, kwai da narkakken butter A jujjuya har sai ya hadu.
    * A daura frying pan akan wuta ya danyi zafi.
    *A diba kwabin da ludayi ko spoon a zuba a chikin frying pan. A bari yadan soyu kamin a juya dayan bangaren.
    * a gasa dayan bangaren har sai yayi golden brown. A zuba syrup akai na chakulet ko na sugar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Beehive treats
Beehive treats @cook_16907722
rannar
Kaduna
Food lover,i cook with passion and love💕
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes