Pancake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti biyar
  1. Flour,baking powder,sugar,madara,kwai,gishiri dan kadan,butter

Umarnin dafa abinci

Minti biyar
  1. 1

    Da farko zaka tanadi duka kayan hadinka a gefe.. abu na farko shine saki tankade flour ki a roba se ki zuba sikari sannan ki zuba gishiri dan kadan sai ki zuba bakar hodarki a wata robar daban kuma zaki fasa kwai se ki zuba madarar ki damammiya sannan se ki zuba butter dinki narkakke se ki juya su tare a cikin robar har jikinau ya hade bayan nan se ki zuba a cikin flour dinki ki juya da kyau ana yin kwabin ne da dan kauri yafi na waiter flour da muka saba yi kauri..se ki soya shi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hafsat kabeer
Hafsat kabeer @cook_16677990
rannar

sharhai

Similar Recipes