Dafaffan dankali da sauce

Asmiey💕
Asmiey💕 @cook_18202122

I really love potatoes 😋😋😋

Dafaffan dankali da sauce

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

I really love potatoes 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
  1. Dankali (Irish)
  2. Tarugu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Sinadaran dandano
  6. Curry
  7. Man gyada
  8. Tafarnuwa(optional)

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Zaki fere dankali ki wanke ki daura a wuta

  2. 2

    Sai kidan saka gishiri kadan ki barshi ya nuna

  3. 3

    Bayan ya nuna sai ki tsane a kwando

  4. 4

    The sauce***Zaki hada tarugu, tattasai, Albasa da tafarnuwa ki jajjaga

  5. 5

    Sai kisa a wuta kisa dan ruwa kadan(sbd kayan miyan ya dahu)

  6. 6

    Sai kisa man gyada, Curry, da sauran kayan dandano

  7. 7

    Bayan ya dan soyu sai a sauke. Enjoy 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Asmiey💕
Asmiey💕 @cook_18202122
rannar

sharhai

Similar Recipes