Potatoes ball me tsokar kaza

Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
Kano, Meduguri Road, Tarauni.

Full table.😋😋😋😋 Amma dai potatoes ball zan dauka nayi bayanin yanda nayi shi. Da fatan z aku hi dadin gwadawa, baida wahala sai sauki da Dadi,😍😋😃

Potatoes ball me tsokar kaza

Full table.😋😋😋😋 Amma dai potatoes ball zan dauka nayi bayanin yanda nayi shi. Da fatan z aku hi dadin gwadawa, baida wahala sai sauki da Dadi,😍😋😃

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali yanda kike bukata
  2. Tsokar kaza me Dan yawa
  3. Dandano
  4. Albasa
  5. Koren tattasai
  6. Jajjagen tarugu da albasa
  7. Tafarnuwa
  8. Kayan kamshi
  9. Curry
  10. Mai
  11. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Fara da feraye dankali ki dafashi dahuwar normal Kar ya dahu luguf dau, sai ki juye ki yayyanka Masa koren tattasai da albasa kanana

  2. 2

    Sannan ki saka jajjagen tarugu da albasa, dakakken tsokar kaza, dandano, curry, spices, tafarnuwa kijuya su hade guri 1

  3. 3

    Ki tabbatar komai yaji, Sai ki mulmula kwallo kwallo har ki gama.

  4. 4

    Sannan ki fada kwai ki yayyanka albasa ki saka spices da dna Maggie said ki Dora Mai akna wuta ki dunga soya dankalin har ki gama. Dadinsa daban yake

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady Dharuna
Khady Dharuna @antynanah2022
rannar
Kano, Meduguri Road, Tarauni.
cooking is my dream!!!
Kara karantawa

Similar Recipes