White rice,irish and vegetable soup

Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
Kaduna

Gaskiya naji dadin shi sosai, musamman dana hada da zobo mai sanyi

White rice,irish and vegetable soup

Gaskiya naji dadin shi sosai, musamman dana hada da zobo mai sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Irish (dankalin turawa)
  2. Manja
  3. Nama
  4. Kayan miya
  5. Ganyen ugu
  6. Carrot
  7. Green beans
  8. Sinadarin dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki daura manja akan wuta ki soya da albasa,saiki soya nama dama kin tafasa shi

  2. 2

    Saiki zuba kayan miya da anriga anyi grating, in yasoyu

  3. 3

    Saiki zuba ruwa kadan ki zuba irish,carrot da green beans,in sukayi laushi zakiga ruwan yayi kasa in bai dafasuba saiki dan kara ruwan

  4. 4

    Sai ki zuba sina darin dandano da ganyen ugu,in sunyi zakiga miyar ba ruwa.

  5. 5

    Za'a iya cinta da farar shinkafa ko cuscus

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
rannar
Kaduna
A gaskiya a rayuwata abinci yana daya daga cikin abinda yake burgeni,ina matukar jin dadin inga na iya girki kala kala,don hakane ma a makaranta nakeso in karanta nutrition and dietetics
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes