Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki daura ruwanki akan wuta yayi zafi kizuba shinka intadahu kitukeshi
- 2
Kidauko namanki akan wuta kizuba su maggi gishiri inya dahu saiki dauko manja kizuba ki juyashi kizuba nikakken kayan miyanki kisa kayan maginki ki jujuyashi kibarshi yasoyu tsawon minti goma
- 3
Saiki dauko agushinki kizuba aciki kijuya saikibarshi yadawo zakiga yayi kauri tsawon mintuna 7 saiki dauko alayyahu kizuba ugu kizuba tsawon minti biyar sai asaukeshi aci lpy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Tuwon shinkafa da miyar taushe
Nayi farin ciki da dadin da abincin yayiMai gidana yaji dadin shi shima Marners Kitchen -
-
Tuwon shinkafa da miyar agushi
Inason miyar agushi sosai mussaman idan taji hadi da kuma ganye kala kala.#team6dinner mhhadejia -
-
Tuwon shinkafa miyar agushi
Ko da yaushe ina son dafa tuwo bana gajia da tuwo hakan yasa nace bara na girka tuwo da sallah nasan ansha azumi kowa yana bukatar sauyi gashi kuma yayi dadi kowa ya yaba da abincin duk bakin da nayi da sallah sunji dadin sa sosai haka mai gidana da yarana ni kaina da nayi shi naji dadin sa matuka#myfavouritesallahmeal @Rahma Barde -
-
-
Tuwon shinkafa miyar wake
Miyar wake akwai dadi sosai musamman idan kin hada da tuwo ko biski Meenat Kitchen -
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar egusi
#mukomakitchen Yazama na musan mane saboda yadda aka sarfa shiHalima mohammed
-
Tuwon shinkafa miyar gyada
Wannan abincin shine zabin me gidana yana mutukar sonsa yana sonsa lokacin sahur #sahurrecipecontest rukayya habib -
Tuwon shinkafa miyar ganye
Hadin miyar ganyen ugu da water leaf suna kara jini ajikin mutum sosai duo Wanda yasamu matsalar karancin jini aka jimanci yimasa wannan miyar cikin sati daya jininsa zai dawo. Meenat Kitchen -
-
Nakiyar Shinkafa
Shide Nakiya anfi yinshi ne lokacin bikin aure tare da sauran tsaraban biki duk da yanzu sai Yar gata akewa Nakiya. Ina kaunar Nakiya sosai tun ina karama. Yar Mama -
-
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Miyar kuka na da dadi musamman in Tasha nama da daddawa#GARGAJIYA Rukayya Jarma -
-
-
-
-
Teba (tuwon garin kwaki) da miyar agushi
Yana da matukar dadi kuma ga saukin sarrafawa. Mrs Maimuna Liman -
Tuwon Shinkafa Miyar Kubewa Busassa
A Zahirin Gaskiya bana kaunar Tuwo Amma In Dai Aka Hada tuwo da miyar busassar kubewa yaji naman Rago tofa angama dani😂 Mss Leemah's Delicacies -
-
Tuwon shinkafa miyar agushi
Inason tuwo musamman da miyar ganye yanda dadi ci da rana ko da dare#amrah Oum Nihal -
-
Tuwon shinkafa miyar ogbono
Gsky wann abinci baa bawa yaro mai kiwa sbd dadinsa inason abincin nan sosae #repurstate Meenarh kitchen nd more -
Miyar agushi
wannan miya akwai ta da dadi karma in zakici da tuwan shinkafa ko semo. hadiza said lawan -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10480924
sharhai