Jollof cous cous wit cabbage sauce

khadija
khadija @cook_18189000

#BK

Jollof cous cous wit cabbage sauce

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Cous cous
  2. Green pepper
  3. Cabbage
  4. Seasoning
  5. Spices
  6. Carrot
  7. Kayan miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Asa ruwan zafi akan wuta daidai ynda zakiyi steaming cous cous dinki put ur seasoning to taste and ur curry

  2. 2

    Afta ya tafasa sai kisa a pince of oil sai kisa cous cous dinki ki kashe wuta

  3. 3

    Sai kiyi Sauri kisa vegetables dinki akai shima ya yi steaming..then serve..sauce din kiyanke kayan miyarki da cabbage dinki ki fara soya kayan miyanki kisa seasoning to taste then put ur cabbage and steam and serve u can add mince meat a ciki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija
khadija @cook_18189000
rannar

sharhai

Similar Recipes