Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu danyar awara ki soya ki ajiye gefe se ki sa mai a tukunya ki yanka albasa ki soya se ki sa niqaqen kayan miya kita soyawa idan ya fara soyuwa se ki sa yankaken attarugu da timatir ki cigana da soyawa idan ya soyu se kisa spices dinki da su maggi kisa ruwa kadan kisa green paper kiyi greating karas kisa idan karas yayi shikenan sauce dinki ta hadu se ki zuba soyayar awara aciki ki hade ya danyi mintina shikenan se ci😋😋😋
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Awara da sauce din kwai
Awannan lokacin awara ce mafi sauqin saya akan Naman Miya😗 awara akwai dadi da anfani sosai 😋 Nifa nafi son awara fiye da khowane irin nama wllh.. indae ga awara tho mafi mishkilah😁 Khadija Habibie -
-
-
-
-
-
-
-
Awara da sauce din cabbage da minced meat
#kadunaState Naci wannan hadin a gidan yayata ya min dadi sosai shi ne na gwada kuma yayi dadi sosai. mhhadejia -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Baked tofu (Gashashshiyar awara)
Basu yarda dani ba a lokacin dana kai musu ita sukaci sunji dadinta sosai sbd daman suna son awara sosai bance musu baked bane sai da suka gama cinyewa aikuwa ina fada musu cemin sukayi saikace a shirin cartoon 😂😂😂 sun yrda dg karshe har sukamin addu'a sosai naji dadi d irin addu'o'in su #@my family Sam's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13173548
sharhai